Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 17 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَإِن يَمۡسَسۡكَ ٱللَّهُ بِضُرّٖ فَلَا كَاشِفَ لَهُۥٓ إِلَّا هُوَۖ وَإِن يَمۡسَسۡكَ بِخَيۡرٖ فَهُوَ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ قَدِيرٞ ﴾
[الأنعَام: 17]
﴿وإن يمسسك الله بضر فلا كاشف له إلا هو وإن يمسسك بخير﴾ [الأنعَام: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Idan Allah Ya shafe ka da wata cuta, to, babu mai kuranyewa gare ta, face Shi, kuma idanYa shafe ka da wani alheri to shi ne, a kan kome, Mai ikon yi |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan Allah Ya shafe ka da wata cuta, to, babu mai kuranyewa gare ta, face Shi, kuma idanYa shafe ka da wani alheri to shi ne, a kan kome, Mai ikon yi |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan Allah Ya shãfe ka da wata cũta, to, babu mai kuranyẽwa gare ta, fãce Shĩ, kuma idanYa shãfe ka da wani alhẽri to shĩ ne, a kan kõme, Mai ĩkon yi |