Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 27 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَلَوۡ تَرَىٰٓ إِذۡ وُقِفُواْ عَلَى ٱلنَّارِ فَقَالُواْ يَٰلَيۡتَنَا نُرَدُّ وَلَا نُكَذِّبَ بِـَٔايَٰتِ رَبِّنَا وَنَكُونَ مِنَ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ ﴾
[الأنعَام: 27]
﴿ولو ترى إذ وقفوا على النار فقالوا ياليتنا نرد ولا نكذب بآيات﴾ [الأنعَام: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da kana gani, a lokacin da aka tsayar da su a kan wuta, sai suka ce: "Ya kaitonmu! Da ana mayar da mu, kuma ba za mu ƙaryata ba daga ayoyin Ubangijinmu, kuma za mu kasance Daga muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da kana gani, a lokacin da aka tsayar da su a kan wuta, sai suka ce: "Ya kaitonmu! Da ana mayar da mu, kuma ba za mu ƙaryata ba daga ayoyin Ubangijinmu, kuma za mu kasance Daga muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dã kanã gani, a lõkacin da aka tsayar da su a kan wuta, sai suka ce: "Yã kaitõnmu! Dã ana mayar da mu, kuma bã zã mu ƙaryata ba daga ãyõyin Ubangijinmu, kuma zã mu kasance Daga mũminai |