×

Kuma lalle ne, haƙĩƙa, an ƙaryata manzanni daga gabãninka, sai suka yi 6:34 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-An‘am ⮕ (6:34) ayat 34 in Hausa

6:34 Surah Al-An‘am ayat 34 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 34 - الأنعَام - Page - Juz 7

﴿وَلَقَدۡ كُذِّبَتۡ رُسُلٞ مِّن قَبۡلِكَ فَصَبَرُواْ عَلَىٰ مَا كُذِّبُواْ وَأُوذُواْ حَتَّىٰٓ أَتَىٰهُمۡ نَصۡرُنَاۚ وَلَا مُبَدِّلَ لِكَلِمَٰتِ ٱللَّهِۚ وَلَقَدۡ جَآءَكَ مِن نَّبَإِيْ ٱلۡمُرۡسَلِينَ ﴾
[الأنعَام: 34]

Kuma lalle ne, haƙĩƙa, an ƙaryata manzanni daga gabãninka, sai suka yi haƙuri a kan abin da aka ƙaryata su, kuma aka cũtar da su, har taimakon Mu ya je musu, kuma babu mai musanyãwa ga kalmõmin Allah. Kuma lalle ne (abin da yake natsar da kai) ya zo maka daga lãbãrin (annabãwan) farko

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ولقد كذبت رسل من قبلك فصبروا على ما كذبوا وأوذوا حتى أتاهم, باللغة الهوسا

﴿ولقد كذبت رسل من قبلك فصبروا على ما كذبوا وأوذوا حتى أتاهم﴾ [الأنعَام: 34]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma lalle ne, haƙiƙa, an ƙaryata manzanni daga gabaninka, sai suka yi haƙuri a kan abin da aka ƙaryata su, kuma aka cutar da su, har taimakon Mu ya je musu, kuma babu mai musanyawa ga kalmomin Allah. Kuma lalle ne (abin da yake natsar da kai) ya zo maka daga labarin (annabawan) farko
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle ne, haƙiƙa, an ƙaryata manzanni daga gabaninka, sai suka yi haƙuri a kan abin da aka ƙaryata su, kuma aka cutar da su, har taimakonMu ya je musu, kuma babu mai musanyawa ga kalmomin Allah. Kuma lalle ne (abin da yake natsar da kai) ya zo maka daga labarin (annabawan) farko
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle ne, haƙĩƙa, an ƙaryata manzanni daga gabãninka, sai suka yi haƙuri a kan abin da aka ƙaryata su, kuma aka cũtar da su, har taimakonMu ya je musu, kuma babu mai musanyãwa ga kalmõmin Allah. Kuma lalle ne (abin da yake natsar da kai) ya zo maka daga lãbãrin (annabãwan) farko
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek