Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 43 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿فَلَوۡلَآ إِذۡ جَآءَهُم بَأۡسُنَا تَضَرَّعُواْ وَلَٰكِن قَسَتۡ قُلُوبُهُمۡ وَزَيَّنَ لَهُمُ ٱلشَّيۡطَٰنُ مَا كَانُواْ يَعۡمَلُونَ ﴾
[الأنعَام: 43]
﴿فلولا إذ جاءهم بأسنا تضرعوا ولكن قست قلوبهم وزين لهم الشيطان ما﴾ [الأنعَام: 43]
Abubakar Mahmood Jummi To, don me, a lokacin da tsananin Mu ya je musu ba su yi tawalu'i ba? Kuma amma zukatansu sun ƙeƙashe kuma shaiɗan ya ƙawata musu abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, don me, a lokacin da tsananinMu ya je musu ba su yi tawalu'i ba? Kuma amma zukatansu sun ƙeƙashe kuma shaiɗan ya ƙawata musu abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, don me, a lõkacin da tsananinMu ya jẽ musu ba su yi tawãlu'i ba? Kuma amma zukatansu sun ƙẽƙashe kuma shaiɗan yã ƙawãta musu abin da suka kasance sunã aikatãwa |