Quran with Hausa translation - Surah Al-Mumtahanah ayat 13 - المُمتَحنَة - Page - Juz 28
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ لَا تَتَوَلَّوۡاْ قَوۡمًا غَضِبَ ٱللَّهُ عَلَيۡهِمۡ قَدۡ يَئِسُواْ مِنَ ٱلۡأٓخِرَةِ كَمَا يَئِسَ ٱلۡكُفَّارُ مِنۡ أَصۡحَٰبِ ٱلۡقُبُورِ ﴾
[المُمتَحنَة: 13]
﴿ياأيها الذين آمنوا لا تتولوا قوما غضب الله عليهم قد يئسوا من﴾ [المُمتَحنَة: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Kada ku jiɓinci waɗansu mutane* da Allah Ya yi hushi a kansu. Lalle sun yanke tsammani daga (rahamar) Lahira, kamar yadda kafirai suka yanke tsammani daga mazowa** kaburbura |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Kada ku jiɓinci waɗansu mutane da Allah Ya yi hushi a kansu. Lalle sun yanke tsammani daga (rahamar) Lahira, kamar yadda kafirai suka yanke tsammani daga mazowa kaburbura |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Kada ku jiɓinci waɗansu mutãne da Allah Ya yi hushi a kansu. Lalle sun yanke tsammãni daga (rahamar) Lãhira, kamar yadda kãfirai suka yanke tsammãni daga mazõwa kaburbura |