Quran with Hausa translation - Surah As-saff ayat 6 - الصَّف - Page - Juz 28
﴿وَإِذۡ قَالَ عِيسَى ٱبۡنُ مَرۡيَمَ يَٰبَنِيٓ إِسۡرَٰٓءِيلَ إِنِّي رَسُولُ ٱللَّهِ إِلَيۡكُم مُّصَدِّقٗا لِّمَا بَيۡنَ يَدَيَّ مِنَ ٱلتَّوۡرَىٰةِ وَمُبَشِّرَۢا بِرَسُولٖ يَأۡتِي مِنۢ بَعۡدِي ٱسۡمُهُۥٓ أَحۡمَدُۖ فَلَمَّا جَآءَهُم بِٱلۡبَيِّنَٰتِ قَالُواْ هَٰذَا سِحۡرٞ مُّبِينٞ ﴾
[الصَّف: 6]
﴿وإذ قال عيسى ابن مريم يابني إسرائيل إني رسول الله إليكم مصدقا﴾ [الصَّف: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da Isa ɗan Maryama ya ce: "Ya BaniIsra'ila! Lalle ni Manzon Allah ne zuwa gare ku, mai gaskata abin da ke gaba gare ni na Attaura, kuma mai bayar da bushara da wani Manzo da ke zuwa a bayana, Sunansa Ahmad (Mashayabo)." To, a lokacin da ya je musu da hujjoji, suka ce: "Wannan sihiri ne, bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da Isa ɗan Maryayama ya ce: "Ya BaniIsra'ila! Lalle ni Manzon Allah ne zuwa gare ku, mai gaskata abin da ke gaba gare ni na Attaura, kuma mai bayar da bushara da wani Manzo da ke zuwa a bayana, SunasaAhmad (Mashayabo)." To, a lokacin da ya je musu da hujjoji, suka ce: "Wannan sihiri ne, bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da Ĩsã ɗan Maryayama ya ce: "Yã BanĩIsrã'ĩla! Lalle nĩ Manzon Allah ne zuwa gare ku, mai gaskata abin da ke gaba gare ni na Attaura, kuma mai bãyar da bushãra da wani Manzo da ke zuwa a bãyãna, SũnasaAhmad (Mashãyabo)." To, a lõkacin da ya jẽ musu da hujjõji, suka ce: "Wannan sihiri ne, bayyananne |