Quran with Hausa translation - Surah As-saff ayat 7 - الصَّف - Page - Juz 28
﴿وَمَنۡ أَظۡلَمُ مِمَّنِ ٱفۡتَرَىٰ عَلَى ٱللَّهِ ٱلۡكَذِبَ وَهُوَ يُدۡعَىٰٓ إِلَى ٱلۡإِسۡلَٰمِۚ وَٱللَّهُ لَا يَهۡدِي ٱلۡقَوۡمَ ٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[الصَّف: 7]
﴿ومن أظلم ممن افترى على الله الكذب وهو يدعى إلى الإسلام والله﴾ [الصَّف: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wane ne mafi zalunci daga wanda ya ƙirƙira ƙarya ya Jingina ta ga Allah, alhali kuwa shi, ana kiran sa zuwa ga Musulunci? Kuma Allah ba Ya shiryar da mutane azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wane ne mafi zalunci daga wanda ya ƙirƙira ƙarya ya Jingina ta ga Allah, alhali kuwa shi, ana kiran sa zuwa ga Musulunci? Kuma Allah ba Ya shiryar da mutane azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wãne ne mafi zãlunci daga wanda ya ƙirƙira ƙarya ya Jingina ta ga Allah, alhãli kuwa shĩ, anã kiran sa zuwa ga Musulunci? Kuma Allah bã Ya shiryar da mutãne azzãlumai |