Quran with Hausa translation - Surah At-Taghabun ayat 15 - التغَابُن - Page - Juz 28
﴿إِنَّمَآ أَمۡوَٰلُكُمۡ وَأَوۡلَٰدُكُمۡ فِتۡنَةٞۚ وَٱللَّهُ عِندَهُۥٓ أَجۡرٌ عَظِيمٞ ﴾
[التغَابُن: 15]
﴿إنما أموالكم وأولادكم فتنة والله عنده أجر عظيم﴾ [التغَابُن: 15]
Abubakar Mahmood Jummi Dukiyoyinku da ɗiyanku fitina* ɗai ne. Kuma Allah, a wurin Sa akwai wani sakamako mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Dukiyoyinku da ɗiyanku fitina ɗai ne. Kuma Allah, a wurinSa akwai wani sakamako mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Dũkiyõyinku da ɗiyanku fitina ɗai ne. Kuma Allah, a wurinSa akwai wani sakamako mai girma |