×

Ya halitta sammai da ƙasã da abin da yake hakkin Sa. Kuma 64:3 Hausa translation

Quran infoHausaSurah At-Taghabun ⮕ (64:3) ayat 3 in Hausa

64:3 Surah At-Taghabun ayat 3 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah At-Taghabun ayat 3 - التغَابُن - Page - Juz 28

﴿خَلَقَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضَ بِٱلۡحَقِّ وَصَوَّرَكُمۡ فَأَحۡسَنَ صُوَرَكُمۡۖ وَإِلَيۡهِ ٱلۡمَصِيرُ ﴾
[التغَابُن: 3]

Ya halitta sammai da ƙasã da abin da yake hakkin Sa. Kuma Ya sũranta ku, sa'an nan Ya kyautata sũrõrinku. Kuma zuwa gare Shi makõma take

❮ Previous Next ❯

ترجمة: خلق السموات والأرض بالحق وصوركم فأحسن صوركم وإليه المصير, باللغة الهوسا

﴿خلق السموات والأرض بالحق وصوركم فأحسن صوركم وإليه المصير﴾ [التغَابُن: 3]

Abubakar Mahmood Jummi
Ya halitta sammai da ƙasa da abin da yake hakkin Sa. Kuma Ya suranta ku, sa'an nan Ya kyautata surorinku. Kuma zuwa gare Shi makoma take
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya halitta sammai da ƙasa da abin da yake hakkinSa. Kuma Ya suranta ku, sa'an nan Ya kyautata surorinku. Kuma zuwa gare Shi makoma take
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya halitta sammai da ƙasã da abin da yake hakkinSa. Kuma Ya sũranta ku, sa'an nan Ya kyautata sũrõrinku. Kuma zuwa gare Shi makõma take
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek