Quran with Hausa translation - Surah At-Taghabun ayat 2 - التغَابُن - Page - Juz 28
﴿هُوَ ٱلَّذِي خَلَقَكُمۡ فَمِنكُمۡ كَافِرٞ وَمِنكُم مُّؤۡمِنٞۚ وَٱللَّهُ بِمَا تَعۡمَلُونَ بَصِيرٌ ﴾
[التغَابُن: 2]
﴿هو الذي خلقكم فمنكم كافر ومنكم مؤمن والله بما تعملون بصير﴾ [التغَابُن: 2]
Abubakar Mahmood Jummi Shi ne wanda Ya halitta ku. Sa'an nan daga gare ku akwai kafiri kuma daga gare ku akwai mumini. Kuma Allah Mai gani ne ga abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shi ne wanda Ya halitta ku. Sa'an nan daga gare ku akwai kafiri kuma daga gare ku akwai mumini. Kuma Allah Mai gani ne ga abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shĩ ne wanda Ya halitta ku. Sa'an nan daga gare ku akwai kãfiri kuma daga gare ku akwai mũmini. Kuma Allah Mai gani ne ga abin da kuke aikatãwa |