Quran with Hausa translation - Surah At-Taghabun ayat 4 - التغَابُن - Page - Juz 28
﴿يَعۡلَمُ مَا فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ وَيَعۡلَمُ مَا تُسِرُّونَ وَمَا تُعۡلِنُونَۚ وَٱللَّهُ عَلِيمُۢ بِذَاتِ ٱلصُّدُورِ ﴾
[التغَابُن: 4]
﴿يعلم ما في السموات والأرض ويعلم ما تسرون وما تعلنون والله عليم﴾ [التغَابُن: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Yana sanin abin da ke a cikin sammai da ƙassai. Kuma Yana sanin abin da kuke boyewa da abin da kuke bayyanawa. Kuma Allah Masani ne ga abin da ke cikin ƙiraza |
Abubakar Mahmoud Gumi Yana sanin abin da ke a cikin sammai da ƙasa. Kuma Yana sanin abin da kuke boyewa da abin da kuke bayyanawa. Kuma Allah Masani ne ga abin da ke cikin ƙiraza |
Abubakar Mahmoud Gumi Yanã sanin abin da ke a cikin sammai da ƙasã. Kuma Yanã sanin abin da kuke bõyẽwa da abin da kuke bayyanãwa. Kuma Allah Masani ne ga abin da ke cikin ƙirãza |