Quran with Hausa translation - Surah Al-Mulk ayat 27 - المُلك - Page - Juz 29
﴿فَلَمَّا رَأَوۡهُ زُلۡفَةٗ سِيٓـَٔتۡ وُجُوهُ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ وَقِيلَ هَٰذَا ٱلَّذِي كُنتُم بِهِۦ تَدَّعُونَ ﴾
[المُلك: 27]
﴿فلما رأوه زلفة سيئت وجوه الذين كفروا وقيل هذا الذي كنتم به﴾ [المُلك: 27]
Abubakar Mahmood Jummi To, lokacin da suka gan ta (azabar) a kusa, fuskokin waɗanda suka kafirta suka munana, kuma aka ce (musu) wannan shi ne abin da kuka zamo kuna ƙaryatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, lokacin da suka gan ta (azabar) a kusa, fuskokin waɗanda suka kafirta suka munana, kuma aka ce (musu) wannan shi ne abin da kuka zamo kuna ƙaryatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, lokacin da suka gan ta (azãbar) a kusa, fuskokin waɗanda suka kãfirta suka mũnana, kuma aka ce (musu) wannan shi ne abin da kuka zamo kuna ƙaryatãwa |