Quran with Hausa translation - Surah Al-Mulk ayat 28 - المُلك - Page - Juz 29
﴿قُلۡ أَرَءَيۡتُمۡ إِنۡ أَهۡلَكَنِيَ ٱللَّهُ وَمَن مَّعِيَ أَوۡ رَحِمَنَا فَمَن يُجِيرُ ٱلۡكَٰفِرِينَ مِنۡ عَذَابٍ أَلِيمٖ ﴾
[المُلك: 28]
﴿قل أرأيتم إن أهلكني الله ومن معي أو رحمنا فمن يجير الكافرين﴾ [المُلك: 28]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce musu "Idan Allah Ya halaka ni ni da wanda ke tare da ni, ko kuma, Ya yi mana rahama, to, wane ne zai tserar da kafirai daga wata azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce musu "Idan Allah Ya halaka ni ni da wanda ke tare da ni, ko kuma, Ya yi mana rahama, to, wane ne zai tserar da kafirai daga wata azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce musu "Idan Allah Ya halaka ni nĩ da wanda ke tãre da ni, ko kuma, Yã yi mana rahama, to, wãne ne zai tserar da kafirai daga wata azãba mai raɗaɗi |