Quran with Hausa translation - Surah Al-Mulk ayat 29 - المُلك - Page - Juz 29
﴿قُلۡ هُوَ ٱلرَّحۡمَٰنُ ءَامَنَّا بِهِۦ وَعَلَيۡهِ تَوَكَّلۡنَاۖ فَسَتَعۡلَمُونَ مَنۡ هُوَ فِي ضَلَٰلٖ مُّبِينٖ ﴾
[المُلك: 29]
﴿قل هو الرحمن آمنا به وعليه توكلنا فستعلمون من هو في ضلال﴾ [المُلك: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Shi ne Mai rahama mun yi imani da Shi, gare Shi muka dogara, saboda haka za ku san wanda yake a cikin ɓata bayyananniya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Shi ne Mai rahama mun yi imani da Shi, gare Shi muka dogara, saboda haka za ku san wanda yake a cikin ɓata bayyananniya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Shĩ ne Mai rahama mun yi ĩmãni da Shi, gare Shi muka dogara, saboda haka zã ku san wanda yake a cikin ɓata bayyananniya |