Quran with Hausa translation - Surah Al-Mulk ayat 30 - المُلك - Page - Juz 29
﴿قُلۡ أَرَءَيۡتُمۡ إِنۡ أَصۡبَحَ مَآؤُكُمۡ غَوۡرٗا فَمَن يَأۡتِيكُم بِمَآءٖ مَّعِينِۭ ﴾
[المُلك: 30]
﴿قل أرأيتم إن أصبح ماؤكم غورا فمن يأتيكم بماء معين﴾ [المُلك: 30]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Ko kun gani, idan ruwanku ya wayi gari faƙaƙƙe, to, wane ne zai zo muku da ruwa wani mai ɓuɓɓuga |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ko kun gani, idan ruwanku ya wayi gari faƙaƙƙe, to, wane ne zai zo muku da ruwa wani mai ɓuɓɓuga |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ko kun gani, idan ruwanku ya wãyi gari faƙaƙƙe, to, wãne ne zai zo muku da ruwa wani mai ɓuɓɓuga |