Quran with Hausa translation - Surah Al-Qalam ayat 52 - القَلَم - Page - Juz 29
﴿وَمَا هُوَ إِلَّا ذِكۡرٞ لِّلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[القَلَم: 52]
﴿وما هو إلا ذكر للعالمين﴾ [القَلَم: 52]
Abubakar Mahmood Jummi Shi (Alƙur'ani) bai kasance ba, face abin tunatarwa ne ga duka duniya |
Abubakar Mahmoud Gumi Shi (Alƙur'ani) bai kasance ba, face abin tunatarwa ne ga duka duniya |
Abubakar Mahmoud Gumi Shi (Alƙur'ãni) bai kasance ba, fãce abin tunãtarwa ne ga duka dũniya |