Quran with Hausa translation - Surah Al-haqqah ayat 19 - الحَاقة - Page - Juz 29
﴿فَأَمَّا مَنۡ أُوتِيَ كِتَٰبَهُۥ بِيَمِينِهِۦ فَيَقُولُ هَآؤُمُ ٱقۡرَءُواْ كِتَٰبِيَهۡ ﴾
[الحَاقة: 19]
﴿فأما من أوتي كتابه بيمينه فيقول هاؤم اقرءوا كتابيه﴾ [الحَاقة: 19]
Abubakar Mahmood Jummi To, amma wanda aka bai wa littafinsa a damansa, sai ya ce wa (makusantansa), "Ku karɓa, ku karanta littafina |
Abubakar Mahmoud Gumi To, amma wanda aka bai wa littafinsa a damansa, sai ya ce wa (makusantansa), "Ku karɓa, ku karanta littafina |
Abubakar Mahmoud Gumi To, amma wanda aka bai wa littãfinsa a dãmansa, sai ya ce wa (makusantansa), "Ku karɓa, ku karanta littafina |