Quran with Hausa translation - Surah Al-haqqah ayat 41 - الحَاقة - Page - Juz 29
﴿وَمَا هُوَ بِقَوۡلِ شَاعِرٖۚ قَلِيلٗا مَّا تُؤۡمِنُونَ ﴾
[الحَاقة: 41]
﴿وما هو بقول شاعر قليلا ما تؤمنون﴾ [الحَاقة: 41]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma shi ba maganar wani mawaƙi ba ne. Kaɗan ƙwarai za ku gaskata |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma shi ba maganar wani mawaƙi ba ne. Kaɗan ƙwarai za ku gaskata |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma shi ba maganar wani mawãƙi ba ne. Kaɗan ƙwarai zã ku gaskata |