Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 165 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿فَلَمَّا نَسُواْ مَا ذُكِّرُواْ بِهِۦٓ أَنجَيۡنَا ٱلَّذِينَ يَنۡهَوۡنَ عَنِ ٱلسُّوٓءِ وَأَخَذۡنَا ٱلَّذِينَ ظَلَمُواْ بِعَذَابِۭ بَـِٔيسِۭ بِمَا كَانُواْ يَفۡسُقُونَ ﴾
[الأعرَاف: 165]
﴿فلما نسوا ما ذكروا به أنجينا الذين ينهون عن السوء وأخذنا الذين﴾ [الأعرَاف: 165]
Abubakar Mahmood Jummi To, a lokacin da suka manta da abin da aka tunatar da su da shi, Mun tsirar da waɗanda suke hani daga cuta, kuma Muka kama waɗanda suka yi zalunci, da azaba mai tsanani domin abin da suka kasance suna yi, na fasiƙanci |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lokacin da suka manta da abin da aka tunatar da su da shi, Mun tsirar da waɗanda suke hani daga cuta, kuma Muka kama waɗanda suka yi zalunci, da azaba mai tsanani domin abin da suka kasance suna yi, na fasiƙanci |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lõkacin da suka manta da abin da aka tunãtar da su da shi, Mun tsĩrar da waɗanda suke hani daga cũta, kuma Muka kãma waɗanda suka yi zãlunci, da azãba mai tsanani dõmin abin da suka kasance sunã yi, na fasiƙanci |