Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 16 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿قَالَ فَبِمَآ أَغۡوَيۡتَنِي لَأَقۡعُدَنَّ لَهُمۡ صِرَٰطَكَ ٱلۡمُسۡتَقِيمَ ﴾
[الأعرَاف: 16]
﴿قال فبما أغويتني لأقعدن لهم صراطك المستقيم﴾ [الأعرَاف: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "To ina rantsuwa da halakarwar da Ka yi mini, lalle ne, ina zaune musu tafarkinKa madaidaici |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "To ina rantsuwa da halakarwar da Ka yi mini, lalle ne, ina zaune musu tafarkinKa madaidaici |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "To inã rantsuwa da halakarwar da Ka yi mini, lalle ne, inã zaune musu tafarkinKa madaidaici |