Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 206 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ عِندَ رَبِّكَ لَا يَسۡتَكۡبِرُونَ عَنۡ عِبَادَتِهِۦ وَيُسَبِّحُونَهُۥ وَلَهُۥ يَسۡجُدُونَۤ۩ ﴾
[الأعرَاف: 206]
﴿إن الذين عند ربك لا يستكبرون عن عبادته ويسبحونه وله يسجدون﴾ [الأعرَاف: 206]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, waɗanda ke wurin Ubangijinka ba su yin girman kai ga bauta Masa, kuma suna tsarake shi da tasbihi, kuma a gare shi suke yin sujada |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, waɗanda ke wurin Ubangijinka ba su yin girman kai ga bauta Masa, kuma suna tsarake shi da tasbihi, kuma a gare shi suke yin sujada |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, waɗanda ke wurin Ubangijinka bã su yin girman kai ga bauta Masa, kuma sunã tsarake shi da tasbĩhi, kuma a gare shi suke yin sujada |