Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 38 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿قَالَ ٱدۡخُلُواْ فِيٓ أُمَمٖ قَدۡ خَلَتۡ مِن قَبۡلِكُم مِّنَ ٱلۡجِنِّ وَٱلۡإِنسِ فِي ٱلنَّارِۖ كُلَّمَا دَخَلَتۡ أُمَّةٞ لَّعَنَتۡ أُخۡتَهَاۖ حَتَّىٰٓ إِذَا ٱدَّارَكُواْ فِيهَا جَمِيعٗا قَالَتۡ أُخۡرَىٰهُمۡ لِأُولَىٰهُمۡ رَبَّنَا هَٰٓؤُلَآءِ أَضَلُّونَا فَـَٔاتِهِمۡ عَذَابٗا ضِعۡفٗا مِّنَ ٱلنَّارِۖ قَالَ لِكُلّٖ ضِعۡفٞ وَلَٰكِن لَّا تَعۡلَمُونَ ﴾
[الأعرَاف: 38]
﴿قال ادخلوا في أمم قد خلت من قبلكم من الجن والإنس في﴾ [الأعرَاف: 38]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ku shiga a cikin al'ummai waɗanda, haƙiƙa, sun shige daga gabaninku, daga aljannu da mutane, a cikin Wuta. A ko da yaushe wata al'umma ta shiga sai ta la'ani 'yar'uwarta, har idan suka riski juna, a cikinta, gaba ɗaya, ta ƙarshensu ta ce wa ta farkonsu: "Ya Ubangijinmu! Waɗannan ne suka ɓatar da mu, sai Ka kawo musu azaba ninki daga wuta." Ya ce: "Ga kowane* akwai ninki; kuma amma ba ku sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ku shiga a cikin al'ummai waɗanda, haƙiƙa, sun shige daga gabaninku, daga aljannu da mutane, a cikin Wuta. A ko da yaushe wata al'umma ta shiga sai ta la'ani 'yar'uwarta, har idan suka riski juna, a cikinta, gaba ɗaya, ta ƙarshensu ta ce wa ta farkonsu: "Ya Ubangijinmu! Waɗannan ne suka ɓatar da mu, sai Ka kawo musu azaba ninki daga wuta." Ya ce: "Ga kowane akwai ninki; kuma amma ba ku sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ku shiga a cikin al'ummai waɗanda, haƙĩƙa, sun shige daga gabãninku, daga aljannu da mutãne, a cikin Wuta. A kõ da yaushe wata al'umma ta shiga sai ta la'ani 'yar'uwarta, har idan suka riski jũna, a cikinta, gabã ɗaya, ta ƙarshensu ta ce wa ta farkonsu: "Ya Ubangijinmu! Waɗannan ne suka ɓatar da mu, sai Ka kãwo musu azãba ninki daga wuta." Ya ce: "Ga kõwane akwai ninki; kuma amma ba ku sani ba |