Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 39 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿وَقَالَتۡ أُولَىٰهُمۡ لِأُخۡرَىٰهُمۡ فَمَا كَانَ لَكُمۡ عَلَيۡنَا مِن فَضۡلٖ فَذُوقُواْ ٱلۡعَذَابَ بِمَا كُنتُمۡ تَكۡسِبُونَ ﴾
[الأعرَاف: 39]
﴿وقالت أولاهم لأخراهم فما كان لكم علينا من فضل فذوقوا العذاب بما﴾ [الأعرَاف: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ta farkonsu ta ce wa ta ƙarshe: "To, ba ku da wata falala a kanmu, sai ku ɗanɗana azaba saboda abin da kuka kasance kuna tarawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ta farkonsu ta ce wa ta ƙarshe: "To, ba ku da wata falala a kanmu, sai ku ɗanɗana azaba saboda abin da kuka kasance kuna tarawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ta farkonsu ta ce wa ta ƙarshe: "To, bã ku da wata falala a kanmu, sai ku ɗanɗana azãba sabõda abin da kuka kasance kunã tãrãwa |