Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 60 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿قَالَ ٱلۡمَلَأُ مِن قَوۡمِهِۦٓ إِنَّا لَنَرَىٰكَ فِي ضَلَٰلٖ مُّبِينٖ ﴾
[الأعرَاف: 60]
﴿قال الملأ من قومه إنا لنراك في ضلال مبين﴾ [الأعرَاف: 60]
Abubakar Mahmood Jummi Mashawarta* daga mutanensa suka ce: "Lalle ne mu, haƙiƙa, Muna ganin ka a cikin ɓata bayyananniya |
Abubakar Mahmoud Gumi Mashawarta daga mutanensa suka ce: "Lalle ne mu, haƙiƙa, Muna ganin ka a cikin ɓata bayyananniya |
Abubakar Mahmoud Gumi Mashawarta daga mutãnensa suka ce: "Lalle ne mu, haƙĩƙa, Munã ganin ka a cikin ɓata bayyananniya |