Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma‘arij ayat 11 - المَعَارج - Page - Juz 29
﴿يُبَصَّرُونَهُمۡۚ يَوَدُّ ٱلۡمُجۡرِمُ لَوۡ يَفۡتَدِي مِنۡ عَذَابِ يَوۡمِئِذِۭ بِبَنِيهِ ﴾
[المَعَارج: 11]
﴿يبصرونهم يود المجرم لو يفتدي من عذاب يومئذ ببنيه﴾ [المَعَارج: 11]
Abubakar Mahmood Jummi Ana sanya su, su gajuna, mai laifi na gurin da zai iya yin fansa, daga azabar ranar nan, da ɗiyansa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ana sanya su, su gajuna, mai laifi na gurin da zai iya yin fansa, daga azabar ranar nan, da ɗiyansa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ana sanya su, su gajũna, mai laifi na gũrin dã zai iya yin fansa, daga azãbar rãnar nan, da ɗiyansa |