Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma‘arij ayat 36 - المَعَارج - Page - Juz 29
﴿فَمَالِ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ قِبَلَكَ مُهۡطِعِينَ ﴾
[المَعَارج: 36]
﴿فمال الذين كفروا قبلك مهطعين﴾ [المَعَارج: 36]
Abubakar Mahmood Jummi Me ya sami waɗanda suka kafirta, a wajenka, suna gaugawar (gudu) |
Abubakar Mahmoud Gumi Me ya sami waɗanda suka kafirta, a wajenka, suna gaugawar (gudu) |
Abubakar Mahmoud Gumi Mẽ yã sãmi waɗanda suka kãfirta, a wajenka, sunã gaugãwar (gudu) |