Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma‘arij ayat 43 - المَعَارج - Page - Juz 29
﴿يَوۡمَ يَخۡرُجُونَ مِنَ ٱلۡأَجۡدَاثِ سِرَاعٗا كَأَنَّهُمۡ إِلَىٰ نُصُبٖ يُوفِضُونَ ﴾
[المَعَارج: 43]
﴿يوم يخرجون من الأجداث سراعا كأنهم إلى نصب يوفضون﴾ [المَعَارج: 43]
Abubakar Mahmood Jummi Ranar da suke fitowa daga kaburbura da gaugawa, kamar su, zuwa ga wata kafaffiyar (tuta), suke yin gaugawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ranar da suke fitowa daga kaburbura da gaugawa, kamar su, zuwa ga wata kafaffiyar (tuta), suke yin gaugawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Rãnar da suke fitowa daga kaburbura da gaugãwa, kamar sũ, zuwa ga wata kafaffiyar (tuta), suke yin gaugãwa |