Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma‘arij ayat 42 - المَعَارج - Page - Juz 29
﴿فَذَرۡهُمۡ يَخُوضُواْ وَيَلۡعَبُواْ حَتَّىٰ يُلَٰقُواْ يَوۡمَهُمُ ٱلَّذِي يُوعَدُونَ ﴾
[المَعَارج: 42]
﴿فذرهم يخوضوا ويلعبوا حتى يلاقوا يومهم الذي يوعدون﴾ [المَعَارج: 42]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka ka bar su, su dulmuya, kuma su yi wasa, har su haɗu da ranarsu wadda ake yi musu alkawari (da ita) |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka ka bar su, su dulmuya, kuma su yi wasa, har su haɗu da ranarsu wadda ake yi musu alkawari (da ita) |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka ka bar su, su dulmuya, kuma su yi wãsã, har su haɗu da rãnarsu wadda ake yi musu alkawari (da ita) |