×

Kuma lalle ne mũ, akwai sãlaihai a cikinmu, kuma akwai a cikinmu 72:11 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Jinn ⮕ (72:11) ayat 11 in Hausa

72:11 Surah Al-Jinn ayat 11 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Jinn ayat 11 - الجِن - Page - Juz 29

﴿وَأَنَّا مِنَّا ٱلصَّٰلِحُونَ وَمِنَّا دُونَ ذَٰلِكَۖ كُنَّا طَرَآئِقَ قِدَدٗا ﴾
[الجِن: 11]

Kuma lalle ne mũ, akwai sãlaihai a cikinmu, kuma akwai a cikinmu waɗanda ba haka bã mun kasance ƙungiyõyi dabam-dabam

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وأنا منا الصالحون ومنا دون ذلك كنا طرائق قددا, باللغة الهوسا

﴿وأنا منا الصالحون ومنا دون ذلك كنا طرائق قددا﴾ [الجِن: 11]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma lalle ne mu, akwai salaihai a cikinmu, kuma akwai a cikinmu waɗanda ba haka ba mun kasance ƙungiyoyi dabam-dabam
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle ne mu, akwai salaihai a cikinmu, kuma akwai a cikinmu waɗanda ba haka ba mun kasance ƙungiyoyi dabam-dabam
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle ne mũ, akwai sãlaihai a cikinmu, kuma akwai a cikinmu waɗanda ba haka bã mun kasance ƙungiyõyi dabam-dabam
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek