Quran with Hausa translation - Surah Al-Muzzammil ayat 10 - المُزمل - Page - Juz 29
﴿وَٱصۡبِرۡ عَلَىٰ مَا يَقُولُونَ وَٱهۡجُرۡهُمۡ هَجۡرٗا جَمِيلٗا ﴾
[المُزمل: 10]
﴿واصبر على ما يقولون واهجرهم هجرا جميلا﴾ [المُزمل: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka yi haƙuri ga abin da suke faɗa, kuma ka ƙaurace musu, ƙauracewa mai kyawo |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka yi haƙuri ga abin da suke faɗa, kuma ka ƙaurace musu, ƙauracewa mai kyawo |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka yi haƙuri ga abin da suke faɗã, kuma ka ƙaurace musu, ƙauracẽwa mai kyãwo |