Quran with Hausa translation - Surah Al-Muddaththir ayat 56 - المُدثر - Page - Juz 29
﴿وَمَا يَذۡكُرُونَ إِلَّآ أَن يَشَآءَ ٱللَّهُۚ هُوَ أَهۡلُ ٱلتَّقۡوَىٰ وَأَهۡلُ ٱلۡمَغۡفِرَةِ ﴾
[المُدثر: 56]
﴿وما يذكرون إلا أن يشاء الله هو أهل التقوى وأهل المغفرة﴾ [المُدثر: 56]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba za su tuna ba face idan Allah Ya so, Shi ne Ya cancanta a bi Shi da taƙawa kuma Ya cancanta ga Ya yi gafara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba za su tuna ba face idan Allah Ya so, Shi ne Ya cancanta a bi Shi da taƙawa kuma Ya cancanta ga Ya yi gafara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bã zã su tuna ba fãce idan Allah Ya so, Shi ne Ya cancanta a bi Shi da taƙawa kuma Ya cancanta ga Ya yi gãfara |