Quran with Hausa translation - Surah Al-Insan ayat 31 - الإنسَان - Page - Juz 29
﴿يُدۡخِلُ مَن يَشَآءُ فِي رَحۡمَتِهِۦۚ وَٱلظَّٰلِمِينَ أَعَدَّ لَهُمۡ عَذَابًا أَلِيمَۢا ﴾
[الإنسَان: 31]
﴿يدخل من يشاء في رحمته والظالمين أعد لهم عذابا أليما﴾ [الإنسَان: 31]
Abubakar Mahmood Jummi Yana shigar da wanda Ya so a cikin rahamarsa, kuma azzalumai, Ya yi musu tattalin wata azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Yana shigar da wanda Ya so a cikin rahamarsa, kuma azzalumai, Ya yi musu tattalin wata azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Yana shigar da wanda Ya so a cikin rahamarsa, kuma azzãlumai, Yã yi musu tattalin wata azãba mai raɗaɗi |