Quran with Hausa translation - Surah An-Nazi‘at ayat 10 - النَّازعَات - Page - Juz 30
﴿يَقُولُونَ أَءِنَّا لَمَرۡدُودُونَ فِي ٱلۡحَافِرَةِ ﴾
[النَّازعَات: 10]
﴿يقولون أئنا لمردودون في الحافرة﴾ [النَّازعَات: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Suna cewa "Ashe lalle za a iya mayar da mu a kan sawunmu |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna cewa "Ashe lalle za a iya mayar da mu a kan sawunmu |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã cẽwa "Ashe lalle zã a iya mayar da mu a kan sãwunmu |