Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 34 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿وَمَا لَهُمۡ أَلَّا يُعَذِّبَهُمُ ٱللَّهُ وَهُمۡ يَصُدُّونَ عَنِ ٱلۡمَسۡجِدِ ٱلۡحَرَامِ وَمَا كَانُوٓاْ أَوۡلِيَآءَهُۥٓۚ إِنۡ أَوۡلِيَآؤُهُۥٓ إِلَّا ٱلۡمُتَّقُونَ وَلَٰكِنَّ أَكۡثَرَهُمۡ لَا يَعۡلَمُونَ ﴾
[الأنفَال: 34]
﴿وما لهم ألا يعذبهم الله وهم يصدون عن المسجد الحرام وما كانوا﴾ [الأنفَال: 34]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma mene ne a gare su da Allah ba zai yi musu azaba ba, alhali kuwa su, suna kangewa daga Masallaci Mai alfarma kuma ba su kasance majiɓintanSa ba? Babu majiɓintanSa face masu taƙawa. Kuma mafi yawansu ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mene ne a gare su da Allah ba zai yi musu azaba ba, alhali kuwa su, suna kangewa daga Masallaci Mai alfarma kuma ba su kasance majiɓintanSa ba? Babu majiɓintanSa face masu taƙawa. Kuma mafi yawansu ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mẽne ne a gare su da Allah ba zai yi musu azãba ba, alhãli kuwa sũ, sunã kangẽwa daga Masallaci Mai alfarma kuma ba su kasance majiɓintanSa ba? Bãbu majiɓintanSa fãce mãsu taƙawa. Kuma mafi yawansu ba su sani ba |