Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 35 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿وَمَا كَانَ صَلَاتُهُمۡ عِندَ ٱلۡبَيۡتِ إِلَّا مُكَآءٗ وَتَصۡدِيَةٗۚ فَذُوقُواْ ٱلۡعَذَابَ بِمَا كُنتُمۡ تَكۡفُرُونَ ﴾
[الأنفَال: 35]
﴿وما كان صلاتهم عند البيت إلا مكاء وتصدية فذوقوا العذاب بما كنتم﴾ [الأنفَال: 35]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma sallarsu a wurin ¦akin ba ta kasance ba face shewa da yaya; sai ku ɗanɗani azaba saboda abin da kuka kasance kuna yi na kafirci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sallarsu a wurin ¦akin ba ta kasance ba face shewa da yaya; sai ku ɗanɗani azaba saboda abin da kuka kasance kuna yi na kafirci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sallarsu a wurin ¦ãkin ba ta kasance ba fãce shẽwa da yãyã; sai ku ɗanɗani azãba sabõda abin da kuka kasance kunã yi na kãfirci |