Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 36 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ يُنفِقُونَ أَمۡوَٰلَهُمۡ لِيَصُدُّواْ عَن سَبِيلِ ٱللَّهِۚ فَسَيُنفِقُونَهَا ثُمَّ تَكُونُ عَلَيۡهِمۡ حَسۡرَةٗ ثُمَّ يُغۡلَبُونَۗ وَٱلَّذِينَ كَفَرُوٓاْ إِلَىٰ جَهَنَّمَ يُحۡشَرُونَ ﴾
[الأنفَال: 36]
﴿إن الذين كفروا ينفقون أموالهم ليصدوا عن سبيل الله فسينفقونها ثم تكون﴾ [الأنفَال: 36]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne waɗanda suka kafirta, suna ciyar da dukiyoyinsu, domin su kange daga hanyar Allah; to, za a su ciyar da ita, sa' an nan kuma ta kasance nadama a kansu, sa'an nan kuma a rinjaye su. Kuma waɗanda suka kafirta zuwa ga Jahannama ake tara su |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka kafirta, suna ciyar da dukiyoyinsu, domin su kange daga hanyar Allah; to, za a su ciyar da ita, sa' an nan kuma ta kasance nadama a kansu, sa'an nan kuma a rinjaye su. Kuma waɗanda suka kafirta zuwa ga Jahannama ake tara su |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka kãfirta, sunã ciyar da dũkiyõyinsu, dõmin su kange daga hanyar Allah; to, zã a su ciyar da ita, sa' an nan kuma ta kasance nadãma a kansu, sa'an nan kuma a rinjãye su. Kuma waɗanda suka kãfirta zuwa ga Jahannama ake tãra su |