Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 37 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿لِيَمِيزَ ٱللَّهُ ٱلۡخَبِيثَ مِنَ ٱلطَّيِّبِ وَيَجۡعَلَ ٱلۡخَبِيثَ بَعۡضَهُۥ عَلَىٰ بَعۡضٖ فَيَرۡكُمَهُۥ جَمِيعٗا فَيَجۡعَلَهُۥ فِي جَهَنَّمَۚ أُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلۡخَٰسِرُونَ ﴾
[الأنفَال: 37]
﴿ليميز الله الخبيث من الطيب ويجعل الخبيث بعضه على بعض فيركمه جميعا﴾ [الأنفَال: 37]
Abubakar Mahmood Jummi Domin Allah Ya rarrabe mummuna daga mai kyau, kuma Ya sanya mummunan, sashensa a kan sashe, sa'an nan Ya shirga shi gaba daya, sa'an nan Ya sanya shi a cikin Jahannama. Waɗannan su ne masu hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Domin Allah Ya rarrabe mummuna daga mai kyau, kuma Ya sanya mummunan, sashensa a kan sashe, sa'an nan Ya shirga shi gaba daya, sa'an nan Ya sanya shi a cikin Jahannama. Waɗannan su ne masu hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Dõmin Allah Ya rarrabe mummũna daga mai kyau, kuma Ya sanya mummũnan, sãshensa a kan sãshe, sa'an nan Ya shirga shi gabã daya, sa'an nan Ya sanyã shi a cikin Jahannama. Waɗannan sũ ne mãsu hasãra |