Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 38 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿قُل لِّلَّذِينَ كَفَرُوٓاْ إِن يَنتَهُواْ يُغۡفَرۡ لَهُم مَّا قَدۡ سَلَفَ وَإِن يَعُودُواْ فَقَدۡ مَضَتۡ سُنَّتُ ٱلۡأَوَّلِينَ ﴾
[الأنفَال: 38]
﴿قل للذين كفروا إن ينتهوا يغفر لهم ما قد سلف وإن يعودوا﴾ [الأنفَال: 38]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce wa waɗanda suka kafirta, idan sun hanu, za a gafarta musu abin da ya riga ya shige, kuma idan sun koma, to, hanyar kafiran farko, haƙiƙa, ta shuɗe |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce wa waɗanda suka kafirta, idan sun hanu, za a gafarta musu abin da ya riga ya shige, kuma idan sun koma, to, hanyar kafiran farko, haƙiƙa, ta shuɗe |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce wa waɗanda suka kãfirta, idan sun hanu, zã a gãfarta musu abin da ya riga ya shige, kuma idan sun kõma, to, hanyar kãfiran farko, haƙĩƙa, ta shũɗe |