Quran with Hausa translation - Surah Al-Fajr ayat 24 - الفَجر - Page - Juz 30
﴿يَقُولُ يَٰلَيۡتَنِي قَدَّمۡتُ لِحَيَاتِي ﴾
[الفَجر: 24]
﴿يقول ياليتني قدمت لحياتي﴾ [الفَجر: 24]
Abubakar Mahmood Jummi Yana dinga cewa, "Kaitona, da na gabatar (da aikin ƙwarai) domin rayuwata |
Abubakar Mahmoud Gumi Yana dinga cewa, "Kaitona, da na gabatar (da aikin ƙwarai) domin rayuwata |
Abubakar Mahmoud Gumi Yana dinga cẽwa, "Kaitona, dã na gabatar (da aikin ƙwarai) domin rãyuwata |