Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 106 - التوبَة - Page - Juz 11
﴿وَءَاخَرُونَ مُرۡجَوۡنَ لِأَمۡرِ ٱللَّهِ إِمَّا يُعَذِّبُهُمۡ وَإِمَّا يَتُوبُ عَلَيۡهِمۡۗ وَٱللَّهُ عَلِيمٌ حَكِيمٞ ﴾
[التوبَة: 106]
﴿وآخرون مرجون لأمر الله إما يعذبهم وإما يتوب عليهم والله عليم حكيم﴾ [التوبَة: 106]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da waɗansu waɗanda* aka jinkirtar ga umurnin Allah, ko dai Ya yi musu azaba ko kuma Ya karɓi tuba a kansu. Kuma Allah ne Masani, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da waɗansu waɗanda aka jinkirtar ga umurnin Allah, ko dai Ya yi musu azaba ko kuma Ya karɓi tuba a kansu. Kuma Allah ne Masani, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da waɗansu waɗanda aka jinkirtar ga umurnin Allah, kõ dai Ya yi musu azãba kõ kuma Ya karɓi tũba a kansu. Kuma Allah ne Masani, Mai hikima |