Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 124 - التوبَة - Page - Juz 11
﴿وَإِذَا مَآ أُنزِلَتۡ سُورَةٞ فَمِنۡهُم مَّن يَقُولُ أَيُّكُمۡ زَادَتۡهُ هَٰذِهِۦٓ إِيمَٰنٗاۚ فَأَمَّا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ فَزَادَتۡهُمۡ إِيمَٰنٗا وَهُمۡ يَسۡتَبۡشِرُونَ ﴾
[التوبَة: 124]
﴿وإذا ما أنـزلت سورة فمنهم من يقول أيكم زادته هذه إيمانا فأما﴾ [التوبَة: 124]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan aka saukar* da wata sura, to, daga gare su akwai waɗanda suke cewa: "Wane a cikinku wannan sura ta ƙara masa imani?" To amma waɗanda suka yi imani, kuma su, suna yin bushara (da ita) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan aka saukar da wata sura, to, daga gare su akwai waɗanda suke cewa: "Wane a cikinku wannan sura ta ƙara masa imani?" To amma waɗanda suka yi imani, kuma su, suna yin bushara (da ita) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan aka saukar da wata sũra, to, daga gare su akwai waɗanda suke cẽwa: "Wãne a cikinku wannan sũra ta ƙãra masa ĩmãni?" To amma waɗanda suka yi ĩmãni, kuma sũ, sunã yin bushãra (da ita) |