Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 44 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿لَا يَسۡتَـٔۡذِنُكَ ٱلَّذِينَ يُؤۡمِنُونَ بِٱللَّهِ وَٱلۡيَوۡمِ ٱلۡأٓخِرِ أَن يُجَٰهِدُواْ بِأَمۡوَٰلِهِمۡ وَأَنفُسِهِمۡۗ وَٱللَّهُ عَلِيمُۢ بِٱلۡمُتَّقِينَ ﴾
[التوبَة: 44]
﴿لا يستأذنك الذين يؤمنون بالله واليوم الآخر أن يجاهدوا بأموالهم وأنفسهم والله﴾ [التوبَة: 44]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda suke yin imanida Allah da Ranar Lahira, ba za su nemi izininka ga yin, jihadida dukiyoyinsu da rayukansu ba. Kuma Allah ne Masani ga masu taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suke yin imanida Allah da Ranar Lahira, ba za su nemi izininka ga yin, jihadida dukiyoyinsu da rayukansu ba. Kuma Allah ne Masani ga masu taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suke yin ĩmãnida Allah da Rãnar Lãhira, bã zã su nẽmi izininka ga yin, jihãdida dũkiyõyinsu da rãyukansu ba. Kuma Allah ne Masani ga mãsu taƙawa |