×

Kuma daga cikinsu akwai waɗanda suke cũtar Annabi, kuma sunã cẽwa "Shi 9:61 Hausa translation

Quran infoHausaSurah At-Taubah ⮕ (9:61) ayat 61 in Hausa

9:61 Surah At-Taubah ayat 61 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 61 - التوبَة - Page - Juz 10

﴿وَمِنۡهُمُ ٱلَّذِينَ يُؤۡذُونَ ٱلنَّبِيَّ وَيَقُولُونَ هُوَ أُذُنٞۚ قُلۡ أُذُنُ خَيۡرٖ لَّكُمۡ يُؤۡمِنُ بِٱللَّهِ وَيُؤۡمِنُ لِلۡمُؤۡمِنِينَ وَرَحۡمَةٞ لِّلَّذِينَ ءَامَنُواْ مِنكُمۡۚ وَٱلَّذِينَ يُؤۡذُونَ رَسُولَ ٱللَّهِ لَهُمۡ عَذَابٌ أَلِيمٞ ﴾
[التوبَة: 61]

Kuma daga cikinsu akwai waɗanda suke cũtar Annabi, kuma sunã cẽwa "Shi kunne* ne." Ka ce: "Kunnen alhẽri gare ku, Yanã ĩmãni da Allah, kuma Yanã yarda da mũminai, kuma rahama ne ga waɗanda suka yi ĩmãni daga gare ku."Kuma waɗanda suke cũtar Manzon Allah sunã da Azãba mai raɗaɗi

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ومنهم الذين يؤذون النبي ويقولون هو أذن قل أذن خير لكم يؤمن, باللغة الهوسا

﴿ومنهم الذين يؤذون النبي ويقولون هو أذن قل أذن خير لكم يؤمن﴾ [التوبَة: 61]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma daga cikinsu akwai waɗanda suke cutar Annabi, kuma suna cewa "Shi kunne* ne." Ka ce: "Kunnen alheri gare ku, Yana imani da Allah, kuma Yana yarda da muminai, kuma rahama ne ga waɗanda suka yi imani daga gare ku."Kuma waɗanda suke cutar Manzon Allah suna da Azaba mai raɗaɗi
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma daga cikinsu akwai waɗanda suke cutar Annabi, kuma suna cewa "Shi kunne ne." Ka ce: "Kunnen alheri gare ku, Yana imani da Allah, kuma Yana yarda da muminai, kuma rahama ne ga waɗanda suka yi imani daga gare ku."Kuma waɗanda suke cutar Manzon Allah suna da azaba mai raɗaɗi
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma daga cikinsu akwai waɗanda suke cũtar Annabi, kuma sunã cẽwa "Shi kunne ne." Ka ce: "Kunnen alhẽri gare ku, Yanã ĩmãni da Allah, kuma Yanã yarda da mũminai, kuma rahama ne ga waɗanda suka yi ĩmãni daga gare ku."Kuma waɗanda suke cũtar Manzon Allah sunã da azãba mai raɗaɗi
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek