Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 62 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿يَحۡلِفُونَ بِٱللَّهِ لَكُمۡ لِيُرۡضُوكُمۡ وَٱللَّهُ وَرَسُولُهُۥٓ أَحَقُّ أَن يُرۡضُوهُ إِن كَانُواْ مُؤۡمِنِينَ ﴾
[التوبَة: 62]
﴿يحلفون بالله لكم ليرضوكم والله ورسوله أحق أن يرضوه إن كانوا مؤمنين﴾ [التوبَة: 62]
Abubakar Mahmood Jummi Suna rantsuwa da Allah saboda ku, domin su yardar da ku. Kuma Allah da ManzonSa ne mafi cancantar su yardar da Shi, idan sun kasance muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna rantsuwa da Allah saboda ku, domin su yardar da ku. Kuma Allah da ManzonSa ne mafi cancantar su yardar da Shi, idan sun kasance muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã rantsuwa da Allah sabõda ku, dõmin su yardar da ku. Kuma Allah da ManzonSa ne mafi cancantar su yardar da Shi, idan sun kasance mũminai |