Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 75 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿۞ وَمِنۡهُم مَّنۡ عَٰهَدَ ٱللَّهَ لَئِنۡ ءَاتَىٰنَا مِن فَضۡلِهِۦ لَنَصَّدَّقَنَّ وَلَنَكُونَنَّ مِنَ ٱلصَّٰلِحِينَ ﴾
[التوبَة: 75]
﴿ومنهم من عاهد الله لئن آتانا من فضله لنصدقن ولنكونن من الصالحين﴾ [التوبَة: 75]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma daga cikinsu akwai wadɗanda suka yi wa Allah alkawari, "Lalle ne idan ya kawo mana daga falalarSa, haƙiƙa, munabayar da sadaka, kuma lalle ne muna kasancewa, daga salihai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga cikinsu akwai wadɗanda suka yi wa Allah alkawari, "Lalle ne idan ya kawo mana daga falalarSa, haƙiƙa, munabayar da sadaka, kuma lalle ne muna kasancewa, daga salihai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga cikinsu akwai wadɗanda suka yi wa Allah alkawari, "Lalle ne idan ya kãwo mana daga falalarSa, haƙĩƙa, munãbãyar da sadaka, kuma lalle ne munã kasancẽwa, daga sãlihai |