Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 80 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿ٱسۡتَغۡفِرۡ لَهُمۡ أَوۡ لَا تَسۡتَغۡفِرۡ لَهُمۡ إِن تَسۡتَغۡفِرۡ لَهُمۡ سَبۡعِينَ مَرَّةٗ فَلَن يَغۡفِرَ ٱللَّهُ لَهُمۡۚ ذَٰلِكَ بِأَنَّهُمۡ كَفَرُواْ بِٱللَّهِ وَرَسُولِهِۦۗ وَٱللَّهُ لَا يَهۡدِي ٱلۡقَوۡمَ ٱلۡفَٰسِقِينَ ﴾
[التوبَة: 80]
﴿استغفر لهم أو لا تستغفر لهم إن تستغفر لهم سبعين مرة فلن﴾ [التوبَة: 80]
Abubakar Mahmood Jummi Ko ka nema musu gafara ko ba ka nema musu ba, idan ka nema musu gafara sau saba'in, to, Allah ba zai gafarta musu ba. Saboda su, sun kafirta da Allah da ManzonSa. Kuma Allah ba Ya shiryar da mutane fasiƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko ka nema musu gafara ko ba ka nema musu ba, idan ka nema musu gafara sau saba'in, to, Allah ba zai gafarta musu ba. Saboda su, sun kafirta da Allah da ManzonSa. Kuma Allah ba Ya shiryar da mutane fasiƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõ kã nẽma musu gãfara ko ba ka nẽma musu ba, idan ka nẽma musu gãfara sau saba'in, to, Allah bã zai gãfarta musu ba. Sabõda sũ, sun kãfirta da Allah da ManzonSa. Kuma Allah ba Ya shiryar da mutãne fãsiƙai |