Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 91 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿لَّيۡسَ عَلَى ٱلضُّعَفَآءِ وَلَا عَلَى ٱلۡمَرۡضَىٰ وَلَا عَلَى ٱلَّذِينَ لَا يَجِدُونَ مَا يُنفِقُونَ حَرَجٌ إِذَا نَصَحُواْ لِلَّهِ وَرَسُولِهِۦۚ مَا عَلَى ٱلۡمُحۡسِنِينَ مِن سَبِيلٖۚ وَٱللَّهُ غَفُورٞ رَّحِيمٞ ﴾
[التوبَة: 91]
﴿ليس على الضعفاء ولا على المرضى ولا على الذين لا يجدون ما﴾ [التوبَة: 91]
Abubakar Mahmood Jummi Babu laifi a kan maraunana kuma haka majinyata, kuma babu laifi a kan waɗanda ba su samun abin da suke ciyarwa idan sun yi nasiha* ga Allah da ManzonSa. Kuma babu wani laifi a kan masu kyautatawa. Kuma Allah ne Mai gafara, Mai tausayi |
Abubakar Mahmoud Gumi Babu laifi a kan maraunana kuma haka majinyata, kuma babu laifi a kan waɗanda ba su samun abin da suke ciyarwa idan sun yi nasiha ga Allah da ManzonSa. Kuma babu wani laifi a kan masu kyautatawa. Kuma Allah ne Mai gafara, Mai tausayi |
Abubakar Mahmoud Gumi Bãbu laifi a kan maraunana kuma haka majinyata, kuma bãbu laifi a kan waɗanda bã su sãmun abin da suke ciyarwa idan sun yi nasĩha ga Allah da ManzonSa. Kuma bãbu wani laifi a kan mãsu kyautatãwa. Kuma Allah ne Mai gãfara, Mai tausayi |