Quran with Hausa translation - Surah Al-Balad ayat 19 - البَلَد - Page - Juz 30
﴿وَٱلَّذِينَ كَفَرُواْ بِـَٔايَٰتِنَا هُمۡ أَصۡحَٰبُ ٱلۡمَشۡـَٔمَةِ ﴾
[البَلَد: 19]
﴿والذين كفروا بآياتنا هم أصحاب المشأمة﴾ [البَلَد: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka kafirta da ayoyin Mu, su ne ma'abuta shu'umci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kafirta da ayoyinMu, su ne ma'abuta shu'umci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kãfirta da ãyõyinMu, sũ ne ma'abũta shu'umci |