Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 99 - يُونس - Page - Juz 11
﴿وَلَوۡ شَآءَ رَبُّكَ لَأٓمَنَ مَن فِي ٱلۡأَرۡضِ كُلُّهُمۡ جَمِيعًاۚ أَفَأَنتَ تُكۡرِهُ ٱلنَّاسَ حَتَّىٰ يَكُونُواْ مُؤۡمِنِينَ ﴾
[يُونس: 99]
﴿ولو شاء ربك لآمن من في الأرض كلهم جميعا أفأنت تكره الناس﴾ [يُونس: 99]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da Ubangijinka Ya so, da waɗanda suke a cikin ƙasa sun yi imani dukansu gaba ɗaya. Shin, kai kana tilasta mutanene har su kasance masu imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da Ubangijinka Ya so, da waɗanda suke a cikin ƙasa sun yi imani dukansu gaba ɗaya. Shin, kai kana tilasta mutanene har su kasance masu imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dã Ubangijinka Ya so, dã waɗanda suke a cikin ƙasa sun yi ĩmãni dukansu gabã ɗaya. Shin, kai kanã tĩlasta mutãnene har su kasance mãsu ĩmãni |