Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 109 - هُود - Page - Juz 12
﴿فَلَا تَكُ فِي مِرۡيَةٖ مِّمَّا يَعۡبُدُ هَٰٓؤُلَآءِۚ مَا يَعۡبُدُونَ إِلَّا كَمَا يَعۡبُدُ ءَابَآؤُهُم مِّن قَبۡلُۚ وَإِنَّا لَمُوَفُّوهُمۡ نَصِيبَهُمۡ غَيۡرَ مَنقُوصٖ ﴾
[هُود: 109]
﴿فلا تك في مرية مما يعبد هؤلاء ما يعبدون إلا كما يعبد﴾ [هُود: 109]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka kada ka kasance a cikin shakka daga abin da waɗannan suke bautawa. Ba su wata ibada face kamar yadda ubanninsu ke aikatawa a gabani. Kuma haƙiƙa Mu, Masu cika musu rabon su ne, ba tare da nakasawa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka kada ka kasance a cikin shakka daga abin da waɗannan suke bautawa. Ba su wata ibada face kamar yadda ubanninsu ke aikatawa a gabani. Kuma haƙiƙa Mu, Masu cika musu rabon su ne, ba tare da nakasawa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka kada ka kasance a cikin shakka daga abin da waɗannan suke bautawa. Bã su wata ibãda fãce kamar yadda ubanninsu ke aikatãwa a gabani. Kuma haƙĩƙa Mũ, Mãsu cika musu rabon su ne, bã tãre da nakasãwa ba |